Kisan Uromi: Gwamnatin Tarayya Ta Kafa Kwamitin Bincike Kan Kisan Matafiya A Edo
Gwamnatin Najeriya tare da haɗin gwiwar gwamnatin jihar Edo ta kafa kwamitin bincike kan kisan matfiya guda 16 da aka kashe a Uromi a kan hanyarsu ta komawa jihar Kano. Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo ne ya sanar da hakan a ranar Alhamis lokacin da ya karɓi baƙuncin tawagar gwamnatin jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin mataimakin […]