Labarai

Isra’ila Ta Kai Hare-hare 300 Syria

Rahotanni sun nuna cewa jiragen saman Isra’ila sun kai ɗaruruwan hare-hare ta sama a Syria, ciki har da Damascus babban birnin ƙasar. Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan’adam ta Syrian Observatory for Human Rights (SOHR) mai mazauni a Birtaniya ta tattara sama da hare-hare 310, waɗanda dakarun IDF suka kai tun bayan kifar da gwamnatin Assad a […]

Read more

An kama Wani Dillali Da Kayan Tallafin Manoma A Jigawa

Shugaban Ƙungiyar Manoma ta Ƙasa na Karamar Hukumar Kiyawa jihar Jigawa ya shiga hannu, kan badaƙalar kayan noman da Gwamnatin Tarayya ta ba wa manoma a farashi mai rahusa. Da yake bayyana cewa za su fuskanci fushin doka ya bayyana takaici bisa yadda almundahanar ta dabaibaye shirin Gwamnatin Tarayya na bunƙasa noma da tallafa wa […]

Read more

Dimokradiyya a Najeriya : Ina Romon Na Ta? 

Da sunan Allah Mabuwayi, tsira da amincin Sa, su tabbata ga manzon rahama, da iyalan sa, da sahabban sa, da masu koyi da su har zuwa ranar sakamako.  Bayan haka, muqalar mu a yau tana dubi ne akan mulkin siyasa,  wanda ake kira da sunan dimokradiyya. A yau muna cikin shekara ta ashirin da biyar […]

Read more