An Ba Gwamnatin Najeriya Wa’adin Ceto Ɗalibai 20
Shugaban ƙungiyar ɗaliban Najeriya, Muhammad Sabo ya shaida wa manema labarai cewa a wannan karon ƙungiyar baza ta zuba ido taga ana cutar da ɗaliban ba.
Shugaban ƙungiyar ɗaliban Najeriya, Muhammad Sabo ya shaida wa manema labarai cewa a wannan karon ƙungiyar baza ta zuba ido taga ana cutar da ɗaliban ba.
Daga Suraj Na Iya Idris Kududdufawa Babbar gadar da ake shiga babban birnin Yamai a kasar Nijar ta karye sakamakon mamakon ruwa saman da ake yi samu a yankin. Gadar ta karye ne tsakanin mahadar jihar Doso da mahadar shiga birnin na Yamai. Mafiya yawan al’ummar da suke bi ta jihar Doso domin shiga birnin […]
Tinubu ya naɗa Farfesa Abdullahi Sale Pakistan ne bayan ya cire Jalal Arabi da a yanzu ake cigaba da bincikensa.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban jamiyyar APC na ƙasa Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewar bashi da sha’awar tsayawa takarar shugabancin Najeriya a zabe mai zuwa. Ganduje ya bayyana hakan ne bayan bayyanar wasu hotunan fastar Ganduje ɗin tare da Gwamnan Imo Hope Uzodinma a matsayin mataimakinsa.Wannan na zuwa ne jim kaɗan bayan wasu […]
Shugabar gidan Rediyo da Talabijin na Muhasa Aishatu B.Sule wadda ta halarci taron a Abuja ce ta rubuto mana cewa an rantsar da sababbin shugabannin kungiyar Ma’aikatan Kafafen Yada Labarai wato SNB wadanda aka zaba a Abuja. An rantsar da su ne a walimar cin abincin dare a Otel din NICON LUXURY da ke birnin […]
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya bayyana cewa shugaba Tinubu mutun ne mai tawali’u da ƙanƙan da kai kuma bai yarda da al’mubazzaranci ba. A cewar wata majiya, Shettima ya bayyana hakan ne ranar Alhamis a wani taron ƙaddamar da littafi a Abuja. Ya ƙara da cewa gidansa na Maiduguri ya fi gidan Tinubu na […]
A daren yau ne dai za’a fara kakar wasa ta shekarar 2024/2025. Inda Manchester United zata ɓarje gumi da ƙungiyar kwallon ƙafa ta Fulham. Bayan hutun ƙarshen kaka da akayi yi, za’a fara murza leda tsakanin ƙngiyoyi 20 da ke fafatawa a gasar ta premier league ɗin. A kakar da tab wuce dai Manchester City […]
An buƙaci ‘yan jarida su riƙa aiki a bisa doron doka da oda a yayin gudanar da ayyukansu a Najeriya
Ƙungiyar da ke tallafa wa marasa galihu ta SURE4YOU ta taimaka wa mata 30 iyayen marayu da kayan abinci da sutura da kuma kuɗaɗe a jihar Katsina. Ƙungiyar da ke karkashin jagorancin wanda ya assasa ta, tsohon shugaban hukumar shigi da fici ta ƙasa, Muhammad Babandede, ta bayar da tallafin ne a ranar Laraba 14 […]
Sanata Abdurrahman Kawu Sumaila mai wakiltar Kano ta kudu ya bayyana cewa ana bai wa kowane Ɗan Majalisar Dattawa kimanin Naira miliyan ashirin da ɗaya a matsayin kuɗin gudanar da ofis. Sanatan ya ce a duk wata suna karban Naira miliyan daya, kudin da idan aka yi yanke-yanke baya wuce Naira dubu dari shida. Akwai […]