Labarai

Na Isar Da Koken Ku, Ku Hakura Da Zanga-zanga-Tajudden Abbas

Shugaban Majalisar wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya yi kira ga al’ummar ƙasar dasu kwantar da hankulansu tare da tsayar da zanga-zangar da suke yi,inda ya bayyana cewa masu ruwa da tsaki na tattaunawa kan shawo kan matsalolin ƙasar. Shugaban Majalisar wakilan ya yi wannan kira ne kwana ɗaya bayan matasan ƙasar sun shiga zanga-zangar nuna […]

Read more

Zanga-zangar Lumana Ta Yi Ajalin Mutane 14 A Najeriya

Zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa a Najeriya ta rikide zuwa tashin hankali, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane akalla 14 a manyan biranen kasar.  Zanga-zangar dai ta samo asali ne sakamakon cire tallafin man fetur da kuma karyewar darajar Naira. Zangar-zangar da a farko aka tsara a matsayin ta lumana ta janyo asarar rayuka […]

Read more