Labarai

Matsalar Rashin Tsaro Na Neman Kassara Arewacin Najeriya– Ƙungiyar Tuntuba Ta Arewa

Ƙungiyar Tuntuba Ta Arewa ta ACF, ta nuna damuwarta kan yadda matsalar rashin tsaro ke neman kassara yankin Arewacin Najeriya, Shugaban Kwamitin Amintattun ƙungiyar Alhaji Bashir Muhhamd  Ɗalhatu Wazirin Dutse ne ya bayyana hakan a yayin ziyarar da ƙungiyar takai jihar Borno. Alhaji Bashir Ɗalhatu ya ƙara da cewa yanayin yadda ake samun ƙaruwar tashe-tashen […]

Read more

Za’a Iya Daƙile Cin Hanci Da Rashawa- EFCC

Shugaban Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya Mista Ola Olukoyede ya ce Najeriya nada karfin daƙile matsalar cin hanci da rashawa a faɗin ƙasar, amma fa idan aka haɗa ƙarfi da ƙarfe.  Ola Olukoyede ya yi wannan kira ne a ranar Talata 1 da watan Oktoba,  cikin saƙon  bikin ranar ƴancin kai […]

Read more