Gwamnatin Najeriya na shirin bunkasa hanyar amfani da gas a motoci
A wani yunkurin gwamnatin kasar nan na bunkasa amfani da Gas a matsayin makamashin da motoci za su yi aiki da shi, Shugaba Bola Tinubu ya amince da wani shirin gwamnatin tarayya don cimma wannan manufa.