Adamawa: Ɗan Takarar Gwamna Na Jam’iyyar LP Ya Janye Wa Aishatu Binani ta APC
Ɗan takarar gwamnan na jam’iyyar Labour Party a jihar Adamawa, Umar Mustapha Otumba ya sanar da janyewa ‘yar takarar gwamna, kuma mace tilo a ƙasar nan sanata Aisha Ahmad Binani tare alƙawarin mara mata baya.