Ɓangaren Wike ya kafa sabon kwamatin amintattau na PDP
Reshen jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya da Abdulrahman Mohammed ke jagoranta tare da samun goyon byan Nyesom Wike ya zaɓi Mao Ohabunwa a matsayin shugaban kwamatin amintattun jam’iyyar. Tsagin jam’iyyar ya zaɓi Mao ne bayan wani biki da aka gudanar a ofis ɗin hukumar kula da birnin Abuja FCTA a yau Juma’a. Ministan Abuja […]