NAFDAC Ta Kama Maganin Maleriya Mara Kyau na Sama da Miliyan Ɗari 2 A Legas
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna (NAFDAC) ta kama jabun magungunan zazzaɓin cizon sauro da darajarsu ta kai sama da ₦1.2bn a Legas.
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna (NAFDAC) ta kama jabun magungunan zazzaɓin cizon sauro da darajarsu ta kai sama da ₦1.2bn a Legas.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da mika kudirin dokar haramta auren jinsi daya, luwadi da madugo ga Majalisar Dokokin Jihar domin amincewa da shi a matsayin doka. A cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar ranar Juma’a, ya ce gwamnan ya bayar da umarnin ne […]
Ministan Wutar Lantarki, Adebayo Adelabu, ya ce nan ba da jimawa ba Najeriya za ta fara samun wutar lantarki ta tsawon sa’o’i 24 ba tare da ɗaukewa ba. Ya bayyana haka ne a Abuja lokacin da ya ƙaddamar da sabbin ɗakunan horo da ɗakin kwana a Cibiyar Horas da Ma’aikata ta Ƙasa (NAPTIN). Adelabu, ya […]
Sabuwar takaddama ta sake ɓarkewa tsakanin Dangote da ƙungiyar ƙwadago ta ma’aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya, NUPENG bayan kusan sa’o’i 48 da hukmar tsaron farin kaya ta DSS ta shiga tsakani wajen sulhunta su kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. Shugabannin ƙungiyar sun dakatar da ɗibar mai a tashar matatar […]
Hukumar zaɓe ta Najeriya ta ce ta zaɓi wasu ƙungiyoyi guda 14 da take ganin za ta yi wa rijistar zama jam’iyyun siyasa bayan dacewa da dukkannin sharuɗɗan da ta gindaya. Jami’ar hukumar, Zainab Aminu, ta shaida wa BBC cewa ta tantance ƙungiyoyin ne daga fiye da 170 da ke neman rijistan zama jam’iyyun siyasa […]
Wata babba kotu a Abuja babban birnin Najeriya ta yanke wa Mahmud Usman, ɗaya daga cikin kwamandojin ƙungiyar Ansaru hukuncin ɗaurin shekaru 15 a gidan yari. Mutumin wanda hukumar tsaro ta DSS ta gurfanar a ranar Alhamis ya amsa laifin gudanar da harkokin haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba, lamarin da ya ba shi damar […]
Hukumar Hana da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Kano, ta cafke buhuna uku da kuma sinki 150 na tabar wiwi mai nauyin kilogiram 112. Bayanai sun ce an kama kwayoyin ne bayan wani hatsarin mota da ya faru a Gadar Tamburawa da ke kan hanyar Zariya zuwa Kano. Wannan na kunshe ne cikin wata […]
Jama’a da dama sun bayyana damuwarsu kan yadda ake kara samun matasan da suke hawa kan allon tallace-tallace musamman a arewacin Nijeriya, inda suke fatan hukumomin da abin ya shafa su dauki matakin da ya dace don magance matsalar baki daya. Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da wani matashi dan asalin jihar […]
Real Madrid na neman dan wasan baya na Tottenham Micky van de Ven, dan wasan tsakiya na Manchester United Kobbie Mainoo yana son ya tashi a watan Janairu yayin da Arsenal za ta yi tunanin siyar da ‘yan wasanta biyu na gaba. Real Madrid na sha’awar sayen dan wasan bayan Tottenham Micky van de Ven, […]
Wani mamakon ruwan sama da aka tafka a birnin Zariyan jihar Kaduna, ya yi sanadiyar mutuwar mutum uku yayin da kuma ake ci gaba da neman gawar mutum daya. Bayanai sun nuna cewa biyu daga cikin wadanda suka rasa ransu dalibai ne, Fatima Sani Danmarke mai shekara 18, da ke karatu a makarantar share fagen shiga jami’a da ke Funtua a jihar Katsina da Yusuf Surajo da shi […]