SDP Ta Zargi Gwamnatin Ondo Da Rike Kudaden Kananan Hukumomi
Jam’iyar SDP ta zargi gwamnatin jihar Ondo da rike kudaden da aka ware wa kananan hukumomi. Shugaban jam’iyar SDP na jihar, Gbenga Akinbuli, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da rabawa manema labarai a Akure ranar asabar. Za A Yi Wa Aminu Ɗantata Salatul Ga’ib A Kano Yan Sanda Sun Gurfanar Da Matashin […]