Kotun Daukaka Kara Bata Soke Nadin Sarki Sunusi Ba : Gwamnatin Kano
Daga : Safiyanu Haruna Kutama Kwamishinan shiri’a na jihar Kano Barista Haruna Isah Dederi, ya bayyana cewa Kotun Ɗaukaka Ƙara ba ta soke naɗin Muhammadu Sanusi II a matsayin Sarkin Kano ba, sai dai ya ce kotun ta dakatar da aiwatar da hukuncinta ne har sai Kotun Ƙoli ta yanke hukunci a kan shari’ar. […]