Babban Labari

Ana Zargin An Cire Mahaifar Wata Mata A Kano

Wata mata mai suna Maimunat Ibrahim ta ce likitocin asibitin Aminu Kano sun cire mata mahaifa da Jaririn ta ba tare da sanina ba. Maimunat ta bayyana hakan ne a shirin yamma na Brekete Family na ranar Al-hamis ɗin da ta gabata, wanda Human Right Radio Abuja ke gabatarwa. Mahaifiyar ta ce, “Na kwashe kwana […]

Read more

Abubuwan Da Ya Kamata Ku Sani Dagane Da Cutar Damuwa

kwararren likitan kwakwalwa dake aiki a Asibitin Koyarwa na Aminu Kano ya ce mata mussaman wadanda ke da kananun shekaru daga 18 zuwa sama sun fi kamuwa da cutar damuwa sakamakon wadansu abubbuwa da ke faruwa da su a irin wadannan shekarun.   Ya ce, masana lafiyar ƙwaƙwalwa sun bayyana cewa sau da yawa idan wani […]

Read more

Dole Mu Sulhunta Ganduje Da Kwankwaso – Kofa

Abdulmumin Jibrin Kofa Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar ƙananan hukumomin Kiru da Bebeji dags Jihar Kano, ya ce za su yi duk mai yiwuwa domin ganin sun kawo ƙarshen rashin jituwar da ke tsakanin manyan ’yan siyasar jihar biyu, Dokta Rabiu Musa Kwanwaso da Dokta Abdullahi Umar Ganduje.

Read more