Babban Labari

Ƙungiyar Farfaɗo da Arewa Na Goyon Bayan Zanga-zangar Lumana

Sakataren Kungiyar Fafutikar Sake Farfaɗo da Arewa Dokta Salisu Nani Zigau, ya ce suna goyon bayan shirin zanga-zangar yaki da tsadar rayuwa a Najeriya.Da ya ke magana da yawun ƙungiyar, ya ce suna da yakinin cewa matakin wannan zanga-zanga da ke tafe zai kawo sauyin da ake matukar buƙata a Najeriya a halin yanzu. Jaridar […]

Read more

Ma’aikatan Da Ba Za A Biya Albashin Dubu 70 Ba

Karamin sashe na ɗaya na babban sashe na huɗu na dokar albashin Najeriya na 2019 da aka yi wa kwaskarima a 2024 ya ce biyan albashi mafi ƙaranci na naira dubu 70 bai shafi wasu ma’aikatu ba.  Sashen ya lissafo su kamar haka: Ma’aikatun da ke da ma’aikatan wucin-gadi. Dillalai, waɗanda ma’aikatu ke biyan su […]

Read more

Za Mu Bada Kariya Ga Masu Zanga-zanga -I.G

Sufeton janar ɗin ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce za su bai wa masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa kariya a ƙasar. Sufeto janar Kayode Egbetokun ya ce “za mu kare masu zanga-zanga matuƙar dai ta lumana ce”. A wani bayani da ya yi jim kaɗan bayan wata muhimmiyar ganawa da manyan jami’an rundunar […]

Read more