Dan Majalisa Ya Gwangaje ‘Yarsa Da Kyautar Mota Bayan Kammala Sakandire

‘Dan majalisa mai wakiltar mazabar Pankshin da Kanke da Kanam a  majalisar tarayya daga jihar Filato Yusuf Gagdi, ya gwangwaje ‘yarsa Aisha da sabuwar motar alfarma ta gani da fada. 

Post masu alaƙa

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.

INEC ta bayyana dalilin cire wasu ’yan takarar gwamna daga jerin sunayen da ta fitar

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 6 a Adamawa