Babban Labari

NUJ Ta Ziyarci Tashar MUHASA

A yau Juma’a 18 ga watan Oktoba ƙungiyar yan jarida ta ƙasa reshen jihar Kano ƙarkashin jagorancin Sulaiman Abdullahi Dedere ta kawo ziyara gidan rediyo da talabijin na muhasa domin karfafa alaƙar dake tsakanin su. Shugaban ƙungiyar ya bayynana farin cikinsu su, da kuma maƙasudin kawo ziyarar. Dedere ya kuma yi kira ga yan jarida […]

Read more

Sanata Barau Ya Jajantawa Al’ummar Jigawa

Mataimakin shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, SP Barau Jibril Maliya ya jajantawa al’ummar Jigawa  bisa haɗarin tankar mai da ta yi sanadiyyar rasuwar mutane sama da 95 a Majiya dake ƙaramar hukumar Taura a Jihar Jigawa. Kakakin rundunar yan sandan Jihar, DSP Shaidue Adam ya tabbatar da faruwar lamarin, inda mutane sama da 95 suka rasu, […]

Read more

Amfanin Kankana Ga Llafiyar Dan Adam

Masana kiwon lafiya a fannin ingantacen abinci wato dietians ko nutritions sun tabbatar da cewa kankana nada muhimmci ga lafiyar Mutum. Da yawan mutane kan sha kankaka domin zaƙin da Allah ya yi mata ba tare da sanin alfanun da take da shi ba ga lafiya. Kankana wata aba ce mai ɗauke da ruwa mai […]

Read more