• Home  
  • Gwamnan Kano Ya Buƙaci Maniyyatan Jihar Su Kasance Masu Da’a a Kasa Mai Tsarki
- Labarai

Gwamnan Kano Ya Buƙaci Maniyyatan Jihar Su Kasance Masu Da’a a Kasa Mai Tsarki

Gwamnan jahar kano Abba kabir Yusif yayi kira ga mahajjatan farko da su kasance masu yin da”ah ga dokokin saudiya yayin da suke gabatar da aikin hajji bana , tare da yiwa jahar kano da kuma kasa addu’a

Gwamnan jahar kano Abba kabir Yusif yayi kira ga mahajjatan farko da su kasance masu yin da”ah ga dokokin saudiya yayin da suke gabatar da aikin  hajji bana , tare da yiwa jahar kano da kuma kasa addu’a.

Karin bayani na nan tafe…

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai