• Home  
  • Hukumar FRSC Ta Kaddamar Da Dakarun Sa Kai 88 A Kano
- Babban Labari - Labarai

Hukumar FRSC Ta Kaddamar Da Dakarun Sa Kai 88 A Kano

A ƙokarin rage afkuwar haɗɗura hukumar kiyaye Haɗurra  ta ƘasaFRSC reshen jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Muhammad BBature ta ƙaddamar dakarun sa Kai 88 domin taimakawa ayyukanhukumar.Taron ƙaddamar da dakarun da ya gudana a wannan rana a ofishinhukumar na Kano , inda ya suamu halartar manyan jami’ai da masu ruwada tsaki . Gwamnatin Kano Ta Bukaci […]


A ƙokarin rage afkuwar haɗɗura hukumar kiyaye Haɗurra  ta Ƙasa
FRSC reshen jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Muhammad B
Bature ta ƙaddamar dakarun sa Kai 88 domin taimakawa ayyukan
hukumar.
Taron ƙaddamar da dakarun da ya gudana a wannan rana a ofishin
hukumar na Kano , inda ya suamu halartar manyan jami’ai da masu ruwa
da tsaki .

Shugaban hukumar Muhammad B Bature Ya bayyana cewa hakkin hukumar shi ne kiyaye rayuka da dukiyoyin al’umma kuma hakki ne da ya shafi dukkan jami’an hukumar.
Ya kara da cewa mutane 80 din da aka kaddmaar an jima ana horas dasu don su taimakawa hukumar, wadanda suka nuna sha’awarsu.

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000