FRSC ta tabbatar da mutuwar ɗaliban jami’ar Jos 8 a haɗarin mota
Hukumar kiyaye haɗurra ta Najeriya, FRSC a jihar Filato ta tabbatar da mutuwar daliban jami’ar Jos takwas sakamakon wani mummunan hadarin mota da ya ritsa da su. Hadarin dai ya auku ne da misalin karfe biyu na dare a akan titin zuwa Zaria a birnin Jos inda wasu da dama suka jikkata. FRSC ta ce […]



