Kamfanin mai na ƙasa NNPCL, ya kama wani jirgin dakon mai wanda yake hanyar zuwa Kamaru dauke da gurbataccen man da aka hako daga jihar Ondo lita dubu 800.
Muhasa TVR kafa ce ta labarai mai cikakkiyar rajista wadda manufarta ita ce ilimantarwa, da wayar da kai da Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa. Muna nan a kan titin Guda Abdullahi gida mai lamba 19 a Farm Centre, jihar Kano.