Sabon Babban sakataren hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano lamin Rabi’u Danbappa ya zargin magabacinsa da damfarar maniyyata suka biya kudin kujerun Hajji 190 na bogi.
A lokacin da yake karbar jagorancin hukumar a hannun tsohon shugabanta, Muhammad Abba Danbatta , Lamin ya ce, ya tarar an sayar da kujeru fiye da wadanda Hukumar Aikin Hajji a Kasa (NAHCON) ta ba jihar. Lamin yace a Hukumar NAHCON ta b
Babban sakataren hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano lamin Rabi’u Danbappa ya zargin magabacinsa da damfarar maniyyata suka biya kudin kujerun Hajji 190 na bogi.