Kano: ‘Yan sanda sun cafke mutane 3 da ke safarar hodar iblis

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta yi nasarar cafke wasu mutane uku da ake zargi da aikata laifin safarar hodar Iblis zuwa ƙasar Saudiyya.

Rundunar ta yi bayanin ne a cikin wata sanarwa da jami’inta na hulɗa da jama’a SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya aike wa kafofin yaɗa labarai.

Post masu alaƙa

2027: ADC ta zargi Kwankwaso da yi wa Tinubu aiki

Zaɓen 2027: Rundunar yan sanda jihar Kano ta ba da tabbacin tsaro,tare da yin gargaɗi kan yada labaran ƙarya

NDLEA Ta Kama Mutane 1,860, Ta Kwace Ton 5.4 na Miyagun Ƙwayoyi a Kano.