• Home  
  • Kotun Ƙoli ta ɗage Shari’ar kujerar Sarkin Kano zuwa 2027
- Babban Labari

Kotun Ƙoli ta ɗage Shari’ar kujerar Sarkin Kano zuwa 2027

Kotun Ƙoli ta ɗage sauraron ƙarar da aka shigar gabanta kan dambarwar Masarautar Kano da shekara guda. A zamanta na ranar Litinin, 20 ga Afrilu, 2026, kotun ta ɗage sauraron shari’ar zuwa zuwa  19 ga watan Afrilu, shekara ta 2027.  

Kotun Ƙoli ta ɗage sauraron ƙarar da aka shigar gabanta kan dambarwar Masarautar Kano da shekara guda.

A zamanta na ranar Litinin, 20 ga Afrilu, 2026, kotun ta ɗage sauraron shari’ar zuwa zuwa  19 ga watan Afrilu, shekara ta 2027.

 

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000