Tag: Abuja

Labarai

Jami’ar ABU ta yaba wa CBN kan daidaita tattalin arziki

Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ta yaba wa Babban Bankin Najeriya (CBN) kan gyare-gyaren da take aiwatarwa domin dawo da daidaito, gaskiya da amincewa cikin tsarin hada-hadar kuɗi na ƙasar. Sanarwar ta fito ne daga ofishin Daraktan Yaɗa labarai na Jami’ar ABU Malam Auwal Umar. Jami’ar ta kuma bayyana gamsuwarta da yadda bankin ke […]

Babban Labari

Ambaliya ta mamaye wasu sassan Abuja

Mamakon ruwan sama da aka yi a Abuja ya haddasa ambaliyar ruwa a wasu sassan Babban Birnin Tarayya, Abuja lamarin da ya jefa mazauna yankunan cikin halin ƙunci tare da katse zirga-zirga. Daga cikin wuraren da ambaliyar ta fi shafa akwai Wuse 2, musamman titin Adetokunbo Ademola, inda ruwa ya mamaye hanyoyi da muhallai. Bidiyoyi […]

Labarai

Gwamnatin Tarayya za ta biya tsofaffin ma’aikatan da ta sallama shekaru 20 da suka gabata

Gwamnatin Tarayya ta fara tantancewar ƙarshe domin biyan tsofaffin ma’aikatan da aka sallama daga aiki kusan shekaru 20 da suka gabata, bayan wasu daga cikinsu sun yi fama da rashin samun cikakkun haƙƙoƙinsu na tsawon lokaci. Daraktan-Janar na Ofishin Sauye-sauyen Ayyukan Gwamnati (BPSR), Dasuki Arabi Ibrahim, ne ya bayyana hakan a Gombe yayin da yake […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai