Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi ya sanar da cewa ranar Laraba ita ce ɗaya ga watan Muharram, abin da ke alamta shiga sabon watan Musulunci.
Cikin wata sanarwa da kwamitin ya wallafa a shafinsa na Tuwita, ya ce bayan gaza ganin watan a yau Talata.
Hakan na nufin cewa yau Talata 18 ga watan Yuli na zama 30 ga watan Dhul Hijjah.