• Home  
  • Man United na zawarcin Ramos
- Wasanni

Man United na zawarcin Ramos

United na zawarcin tsohon dan wasan Real Madrid Sergio Ramos, mai shekara 39,wanda ya bar kungiyar Monterrey ta Mexico Sir Jim Ratcliffe da INEOS sun goyi bayan Ruben Amorim tare da saye sabbin ‘yan wasa fiye da fam miliyan 200  kuma suna shirya sake tallafa wa kocin na Portugal a watan Janairu. INEOS za ta […]

United na zawarcin tsohon dan wasan Real Madrid Sergio Ramos, mai shekara 39,wanda ya bar kungiyar Monterrey ta Mexico

Sir Jim Ratcliffe da INEOS sun goyi bayan Ruben Amorim tare da saye sabbin ‘yan wasa fiye da fam miliyan 200  kuma suna shirya sake tallafa wa kocin na Portugal a watan Janairu.

INEOS za ta yi  ƙoƙarinta don samun Ramos, wanda kwanan nan ya bar ƙungiyar Monterrey ta Mexico bayan da aka kawar da su a wasan kusa da na karshe na gasar Apertura ta Mexico.

 

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai