Gidan Rediyon Muhasa ya samu tattaunawa da mai magana da yawun shugaban kasa Alh. Garba shehu inda ya shaidawa Muhasa cewa shugaba muhammadu Buhari yakada kuri’arsa a mazabarsa dake garin Daura, shugaban ya bayyana jin dadinsa game da yadda komai yake tafiya daidai kuma yayi kira ga al’umah da suyi haquri subi ka’ida ajira sakamakon zabe.
Murya: Shugaba Buhari Ya Yaba da Zaɓen Gwamnoni -Garba Shehu
221