• Home  
  • Murya: Shugaba Buhari Ya Yaba da Zaɓen Gwamnoni -Garba Shehu
- Babu Rukuni - Labarai

Murya: Shugaba Buhari Ya Yaba da Zaɓen Gwamnoni -Garba Shehu

Shugaba Buhari Ya Yaba da Zaɓen Gwamnoni -Garba Shehu

Gidan Rediyon Muhasa ya samu tattaunawa da mai magana da yawun shugaban kasa Alh. Garba shehu inda ya shaidawa Muhasa cewa shugaba muhammadu Buhari yakada kuri’arsa a mazabarsa dake garin Daura, shugaban ya bayyana jin dadinsa game da yadda komai yake tafiya daidai kuma yayi kira ga al’umah da suyi haquri subi ka’ida ajira sakamakon zabe.

Tattaunawa da Ahmad Tijjani Lawan Ya Yi da Alh. Garba Shehu, Mai Magana da Yawun Shugaban Ƙasa Buhari

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000