• Home  
  • Gwamnatin Tinubu za ta kashe Naira tiriliyan 5 kan harkokin tsaro a shekarar 2026.
- Babban Labari - Labarai

Gwamnatin Tinubu za ta kashe Naira tiriliyan 5 kan harkokin tsaro a shekarar 2026.

Shugaban kasa Bola ahmad Tinubu ya mika kasafin kudin shekarar 2026 ga majalisar dokokin najeriya wanda yakai tirilian 58 da miliyan dubu 47 dan neman amincewar ta. Daga cikin adadin an warewa harkokin tsaro naira tiriliyan 5 da miiliyan dubu 41 Wannan shine karo na uku da gwamnati take bada kaso mafi tsoka ga bangaren […]

Shugaban kasa Bola ahmad Tinubu ya mika kasafin kudin shekarar 2026 ga majalisar dokokin najeriya wanda yakai tirilian 58 da miliyan dubu 47 dan neman amincewar ta.

Daga cikin adadin an warewa harkokin tsaro naira tiriliyan 5 da miiliyan dubu 41 Wannan shine karo na uku da gwamnati take bada kaso mafi tsoka ga bangaren tsaro a kasafin kudi.


Shugaba Tinubu yace gwamnatin sa zata ci gaba da baiwa harkokin tsaro muhimmanci.


Shugaban kasar yace idan babu tsaro babu wani bangare da zaici gaba

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai