Babban Labari
Labarai
Ɗalibar Jami’a Ta Mutu A Hannun ‘Yan Bindiga Bayan Karɓar Kuɗin Fansa Da Babura
Ɗalibar Jami’ar Tarayya ta Gusau Zarah Abubakar Shehu, ƴar shekaru 21 ta rasu a hannun masu garkuwa da mutane bayan ta kwashe watanni huɗu a tsare.

