Obasanjo na yunƙurin ɓata min suna don ɗan takararsa — Atiku
Tsohon Mataimakin Shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya yi watsi da sabon zargin da tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo ya yi masa, yana mai cewa ƙoƙari ne na ɓata masa suna domin ba wa ɗan takarar da yake goyon baya gabanin zaɓen 2027. A wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Phrank Shaibu […]










