Abuja

Wike Ya Kwace Filin Sakatariyar PDP A Abuja

  Ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike, ya kwace filin sabuwar sakatariyar jam’iyyar PDP ta kasa dake birnin tarayya Abuja sakamakon rashin biyan haraji na shekaru 20. Bayanin hakan na cikin wata wasikar da hukumar kula da ƙasa ta birnin tarayya Abuja ta aikewa jam’iyyar PDP, dauke da kwanan watan 13 ga watan Maris. Daraktan […]

Read more

CP Ibrahim Bakori Ne Sabon Kwamishinan Yan Sandan Kano: PSC

Hukumar kula da aiyukan yan sanda ta kasa, Police Service Commision (PSC) ta amince nadin CP Ibrahim Adamu Bakori, a matsayin sabon kwamishinan yan sandan jihar Kano. Sabon kwamishinan yan sanda Ibrahim Bakori,  shi ne zai maye gurbin, AIG Salamn Dogo Garba , wanda ya samu Karin girma daga kwamishinan yan sanda zuwa mataimakin babban […]

Read more