Babban Labari
CP Bakori ya jaddada kudirin rundunar yan sandan Kano na bin dokar tafiyar da shari’un laifuka ACJL.
Kwamishinan yan sandan jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya sake tabbatar da cewa rundunar za ta ci gaba da bin dokar gudanar da shari’ar laifuka ta Jihar ACJL, tare da kare haƙƙin waɗanda ake zargi da aikata laifi. CP Bakori ya bayyana hakan ne yayin wani taron horaswa kan shirin PDSS da aka […]

