Babban Labari
Labarai
Lokaci Ya Yi Da Za’a Daina Biyan Kuɗin Tallafin Man Fetur-Aliko Ɗangote
Mamallakin matatar mai ta Ɗangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya ce lokaci ya yi da ya kamata gwamnatin tarayya ta kawo ƙarshen biyan kuɗin tallafin mai. A wata ganawa da manema labarai da hamshaƙin ɗan kasuwar yayi ranar Litinin, ya ce tallafin man zai sa gwamnatin ta riƙa biyan kuɗin da bai kamata ta biya ba. […]

