Babu Rukuni
Alƙalin Alƙalan Gombe Ta Saki Fursunoni 88 Domin Rage Cunkoso A Gidajen Yari
Alƙalin Alƙalan Jihar Gombe, Mai Shari’a Halima Shamaki Mohammed, ta bayar da umarnin sakin fursunoni 88 daga gidajen gyaran hali da ke jihar domin rage cunkoso. Daga cikin fursunonin da aka saki, 68 sun fito ne daga Gidan Gyaran Hali na Gombe, yayin da aka saki wasu 20 daga Gidan Gyaran Hali na Billiri. An […]

