Babban Labari
Labarai
Gwamnan Jigawa Ya Jaddada Aniyarsa Ta Inganta Neman Ilimin Alqur’ani A Jihar
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na tabbatar da inganta tsarin koyar da Alkur’ani a jihar, ya yi kafaɗa da kafaɗa da tsarin neman ilimi a zamani.

