Ruwa Ya Yi Gyara A Bunkure
Rahotanni daga Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano na cewa mamakon ruwan sama mai karfin gaske da iska sun janyo rushewar gidaje a garin Dogon Jeji.
Rahotanni daga Karamar Hukumar Bunkure a Jihar Kano na cewa mamakon ruwan sama mai karfin gaske da iska sun janyo rushewar gidaje a garin Dogon Jeji.
Gwamnatin Najeriya ta ce sauyin yanayi da rashin bin ƙa’idar gine-gine da rashin gyara magunan ruwa ne suka haddasa mummunar ambaliyar da ta auku a garin Mokwa na jihar Neja. Ministan albarkatun ruwa da tsaftar muhalli na ƙasar, Farfesa Joseph Utsev ne ya bayyana haka a Abuja babban birnin ƙasar, yayin da yake bayani kan […]
Alkaluman waɗanda ambaliyar ruwa ta kashe a jihar Neja ya kai mutum 110, a cewar hukumar ba da agajin gaggawa na jihar. Masu aikin ceto sun ce sun gano gawawwaki da dama. Jami’ai a yankin Mokwa wurin da lamarin ya faru, sun yi gargaɗin cewa ƙarin mutane na cikin barazana a birnin. An shafe tsawon […]
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya ya haddasa ambaliyar ruwa mai tsanani a wasu sassan ƙasar Saudiyya, lamarin da ya jawo asarar dukiya mai tarin yawa.
Tun bayan faruwar ambaliyar ruwa da tayi sanadiyar rasuwar mutane aƙalla 95 tare da raba wasu da muhallan su, ana cigaba da aikin ceto a garin Valeancia dake ƙasar Sifaniya.
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kafa kwamitin da zai kasafta gudunmawar kuɗi da sauran kayan amfani da jihar ta samu da suka tasar ma tsabar kuɗi Naira Miliyan Dubu huɗu. Jihar Borno dai ta fuskanci mummunar ambaliya a kwanakin baya, wanda hakan ya yi sanadiyyar rasa rayuka da dukiyoyi masu ɗimbin yawa. To […]
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da cewa ta yi nasarar yashe kogin Hadeja a tazarar da ta kai kilomita 60 tare da gina katangar kariya a tsawon kilomita 100 domin magance matsalar ambaliyar ruwa da ake samu a jihar.