Tag: AMERICA

Babban Labari

Shugabannin Turai sun yi wa Trump tawaye kan yaƙin Iran

Karin wasu shugabannin Turai sun yi watsi da buƙatar Shugaban Amurka Donald Trump ta neman taimako wajen tabbatar da tsaron zirga-zirgar jiragen ruwa a mashigin Hormuz, da Iran ta rufe. Bayan wani taron ministocin harkokin wajen Tarayyar Turai, babbar jami’ar kula da manufofin ƙasashen waje ƙungiyar, Kaja Kallas, ta ce “babu wanda ke son yin […]

Babban Labari Labarai

Wane horo sojojin Najeriya za su samu daga dakarun Amurka?

Karo biyu a cikin wannan wata na Fabarairun 2026 aka tabbatar da isar dakarun Amurka a Najeriya. A farkon watan ne shugaban dakarun Amurka da ke a nahiyar Afirka (Africom), Dagvin Anderson ya tabbatar da cewa Amurka ta tura wata kwarya-kwaryar tawagar sojin Amurka zuwa Najeriya. Sai kuma ga shi a ranar Litinin shalkwatar tsaro […]

Babban Labari Labarai

NNPP ta yi watsi da shirin Amurka na ƙaƙaba wa Kwankwaso takunkumi

Jam’iyyar NNPP ta yi watsi da ƙudirin da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka gabatar na sanya jagoranta, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, cikin jerin waɗanda za a ƙaƙaba wa takunkumi. Wasu ’yan majalisar Amurka sun gabatar da ƙudirin neman hana Kwankwaso biza tare da ƙwace kadarorinsa, bisa zargin sa da hannu wajen take ’yancin addini. […]

Babban Labari Labarai

Gwamnan Osun Ya Buƙaci Tattaunawa Tsakanin Najeriya Da Amurka

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya yi kiran sabunta tattaunawar diplomasiyya tsakanin Najeriya da Amurka, yayin da ake samun ƙaruwar nuna yatsa tsakanin ƙasashen biyu. Cikin wata sanarwa da kakain gwamnan, Olawale Rasheed ya fita,, Gwamnan Adeleke ya buƙaci a tattauna kan barazanar da Shugaban Amurka ya yi a baya-bayan nan kan kai wa Najeriya […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Nijeriya Ta Karyata Zargin Yan Majalisar Amurka Kan Yi Wa Kiristoci Kisan Gilla.

Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata zargin da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka yi cewa ana yi wa Kiristoci kisan gilla a Najeriya. Ministan Watsa Labarai, Mohammed Idris, ya ce wannan zargi ya ta’allaƙa ne da bayanai marasa tushe, waɗanda ba su san yanayin tsaron Najeriya ba. “Wasu daga cikin iƙirarin da jami’an Amurka suka yi […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai