Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba.
Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba. Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kashe kusan naira tiriliyan 8.8 na kuɗaɗin gwamnati ba tare da an tanade su a […]