Yan Sandan a Kano sun kama mutane 244, ciki har da 117 da ake zargi da fadan daba.
Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya ce an samu raguwar manyan laifuka a jihar cikin watan Agusta 2026, sakamakon ƙara sintiri, tattara bayanan sirri da kai samame wuraren da ake aikata laifuka, tare da haɗin gwiwar gwamnatin jihar da al’umma. Ya ce ‘yan sanda sun kama mutane 244 bisa zargin aikata […]