Babban Labari
Babu shugaban da ya sauya tarihin Najeriya kamar Babangida — Tinubu
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa babu wani shugaban ƙasa da ya taka rawa wajen sauya tarihin Najeriya kamar tsohon ƙasa na mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya). Tinubu ya bayyana hakan ne a cikin saƙonsa na taya tsohon shugaban ƙasar murnar cika shekaru 85 da haihuwa. A cikin sanarwar da mai […]
