An Tsinci Gawar Wani Barasaken Gargajiya A Filato
Wata ƙungiyar Cigaban Kanam (KADA) ta fitar da sanarwar alhini da fushi kan kisan gillar da aka yi wa shugaban unguwar Shuwaka, Malam Hudu Hassan Barau, wanda aka fi sani da Sarkin Shuwaka daga yankin Kyaram, al’ummar Garga a Karamar Hukumar Kanam ta Jihar Filato. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da ƙungiyar […]



