Babban Labari
Labarai
Real Madrid Ta Sanar Da Daukar Alonso A Matsayin Sabon Kocinta
Real Madrid ta sanar da ɗaukar Xabi Alonso a matsayin sabon kocinta. Alonso wanda ya buga wa Real ɗin wasa 236 a matsayin ɗan wasanta a baya, ya saka hannu kan kwantiragin shekara uku. A farkon watan nan ne ya sanar da cewa zai bar Bayer Leverkusen da yake jagoranta. Tsohon ɗan wasan na Liverpool […]

