Siyasa
Majalisar dokokin Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomi uku
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta dakatar da shugabannin ƙananan hukumomi uku na tsawon watanni uku bisa zargin karkatar da kuɗaɗen gwamnati da amfani da ofis ba bisa ƙa’ida ba. Ciyamomin da aka dakatar su ne Bello Abdullahi Gadanya na Bagwai, Alhassan Salisu na Bebeji da Abubakar Mustapha na Rogo. Matakin ya biyo bayan amincewa da […]
