Tag: Boko Haram

Babban Labari Labarai

Fararen Hula Dubu 10 Sun Salwanta A Wurin Sojojin Najeriya — Amnesty

Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama ta Amnesty International ta ce aƙalla fararen hula dubu 10 ne suka rasa ransu a hannun jami’an sojojin Najeriya, tun bayan ɓarkewar yaƙin Boko Haram a shiyar Arewa maso Gabashin ƙasar. Amnesty International ta bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai da ta kira ranar Alhamis a Maiduguri, babban birnin […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai