Babban Labari
Labarai
Tsohon shugaban kasa Buhari Mutum ne mai ladabi da kishin kasa- Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ayyuka da manufofin marigayi Shugaba Muhammadu Buhari, inda ya ce za su ɗora a kan inda ya tsaya. Shugaba Tinubu ya faɗi hakan ne a ranar Litinin a Abuja, yayin ƙaddamar da littafin tarihin Buhari da Dr Charles Omole ya rubuta. […]

