BOLA

An haramta sana’ar bola-jari a Gombe

Gwamnatin Gombe ta haramta sana’ar bola jari a duk faɗin jihar, bisa abin da ya kira barazanar tsaro da kuma zargin sana’ar da ƙarfafa ayyukan laifi. An yanke wannan shawara ne a wani taron Majalisar Tsaro na musamman da gwamnatin jihar ta gudanar tare da manyan jami’an tsaro, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, domin […]

Read more

Ban yi nadamar goya wa Tinubu baya ba – Wike

Ministan Abuja babban birnin Najeriya ya ce bai yi nadamar goya wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu baya ba tun daga 2022, duk da kasancewarsa ɗan jam’iyyar PDP mai adawa. Wata sanarwa da mai magana da yawunsa ya fitar, Nyessom Wike ya ce ya ɗauki matakin ne “bisa dacewa da ɗabi’a da kuma aƙidarsa”, yana mai […]

Read more