Babban Labari
Labarai
Ce-Ce ku-Ce ya Ɓarke Tsakanin Sojoji Da Jama’ar Kaduna
Al’ummar yankin ƙaramar hukumar Giwa dake Jihar Kaduna na zargin jiragen sojin saman Najeriya da jefa musu bom a masallaci da kuma kasuwa wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 23. Sai dai a nata ɓangaren rundunar sojin sama ta Najeriya ta musanta wannan zargi, ta kuma bayyana cewa harin da ta kai ya tafi […]

