Allah ya yi wa tsohon Sakataten gwamnatin jihar Borno Marigayi Alhaji Mohammed Kagu Alibe rasuwa da safiyar yau Asabar a asibitin koyarwar Jami’ar Maiduguri.
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi
Allah ya yi wa tsohon Sakataten gwamnatin jihar Borno Marigayi Alhaji Mohammed Kagu Alibe rasuwa da safiyar yau Asabar a asibitin koyarwar Jami’ar Maiduguri.
Gwamnatin Jihar Borno, ta ce ta ɗauki matakin hukunta Mamman Sheriff da matarsa, da aka kama suna cin zarafin wata yarinya a unguwar Pompomari Bypass da ke Maiduguri saboda mangwaro.
Rahotanni daga jihar Borno na cewa wadansu mutane da kawo lokacin rahoton nan ba a san ko su wanene ba sun kwashe kayan abincin wata motar Hukumar abinci ta duniya …
Jami’an tsaro da ke rakiyar tawagar Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, sun daƙile wani harin Boko Haram a kusa da garin Gujba a Jihar Yobe.
Ƙungiyar Boko Haram ta kashe mayaƙan takwararta na ISWAP yayin wani fada da suka tafka ranar Juma’a a Ƙaramar Hukumar Kukawa da ke Jihar Borno.
‘Yan ta’addar ƙungiyar Boko Haram sun kai hari ƙauyen Shikarkir da ke Ƙaramar Hukumar Chibok, a Jihar Borno, inda suka ƙone wata coci da gidaje
Gwamnatin Jihar Borno ta ce za ta taikaita bikin zagayowar Ranar Samun ’Yancin Kai Najeriya na bana zuwa addu’o’i.
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kafa kwamitin da zai kasafta gudunmawar kuɗi da sauran kayan amfani da jihar ta samu da suka tasar ma tsabar kuɗi Naira Miliyan …
©MuhasaTVR 2023. Ku nemi izini kafin yin amfani da duk abin da aka wallafa a wannan shafi