Tag: Borno

Labarai

Sojoji sun ceto Kansila da malami da aka sace a Borno

Sojojin Najeriya a ƙarkashin Operation Hadin Kai sun ceto fararen hula biyu da ‘yan ta’adda suka sace a kan hanyar Buni Gari-Buratai da ke Borno, bayan wani aikin bincike da ceto cikin gaggawa da ake gudanarwa. Majiyoyi sun shaida cewa, sojojin rundunar 27 Task Force Brigade tare da haɗin gwiwar rundunar 135 Special Forces Battalion […]

Babban Labari Labarai

Nakiya ta hallaka yara 4 a Borno

Wata nakiya da ta fashe a garin Banki, da ke Ƙaramar Hukumar Bama, a Jihar Borno, ta yi sanadin mutuwar yara huɗu tare da jikkata wani yaro guda ɗaya. Rundunar ’yan sandan jihar, ta tabbatar da aukuwar lamarin a ranar Juma’a. Lamarin ya faru da misalin ƙarfe 12:40 na rana a bayan tashar motar Banki […]

Babban Labari Labarai

Sojoji Sun Halaka Yan Boko Haram Shida A Borno

Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan mayaƙan Boko Haram shida a lokacin da suka daƙile wani hari da mayakan ƙungiyar suka yi yunƙurin kai wa wani sansanin soji a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Cikin wata sanarwa da Laftanar Kalan Sani Uba, jami’in hulda da jama’a na rundunar haɗin kai mai […]

Babban Labari Labarai

Rundunar Sojin Nijeriya Ta Yi Nasarar Murkushe Harin Da Boko Haram Ta kai.

Rundunar sojin Najeriya ta ce masu iƙirarin jihadi sun ƙaddamar da hare-hare lokaci ɗaya kan sansanoninta huɗu da ke arewa maso gabashin ƙasar, sai dai ta samu nasarar murƙushe su. Sanarwar da rundunar haɗin gwiwa ta ‘Joint Task Force’ ta fitar a yau Alhamis, tare da sa hannun jami’in yaɗa labaran rundunar Laftanar Kanar Sani […]

Babban Labari Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Alhini Kan Harin Da Yan Bindiga Suka Kai A Borno

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya bayyana matuƙar alhini ga gwamnatin jihar Borno da mutanen Darajamal kan harin ‘yan bindigar da ya yi sanadiyyar rayukan mutane da dama a ƙaramar hukumar Bama. Shettima ya ce wannan lamari babban rashi ne ga jihar da kuma ƙasa baki ɗaya. A cikin sakon ta’aziyya da ya tura ranar […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000