Babban Labari
Labarai
Bam Ya Hallaka Daliban Islamiyya 2 A Abuja
Wani bam ya tashi a makarantar Islamiyya ta Sani Uthman da ke Kuchibuyi a Ƙaramar Hukumar Bwari a Abuja, inda ɗalibai biyu suka rasu, sannan wasu huɗu suka jikkata.

